Skip to main content

MAI KALTUNGO YA ZIYARCI SANSANIN YAN'GUDUN HIJIRA DAGA BILLIRI

Uban k'asa Mai Kaltungo dottijon arziki mai tausayin talakawa ya ziyarci yan'gudun hijira daga garin Billiri zuwa masarautan Kaltungo asafiyar yau. Bayan karban yan'gudun hijiran da ciyaman na karamar hukumar Kaltungo Alh. Faruq Aliyu Kabo yayi a jiya Uban k'asa ya ziyarci yan'gudun hijiran don taimaka musu da basu kalamai na rarrashi.
Uban k'asa ya bayyana rashin jin dadinsa a faruwan wannan abu dakuma halin da al-umma suka jefa kansu. Uban k'asa yayi nuni kan muhimmacin zaman lafiya, wanda yake cewa idan babu zaman lafiya babu wani abu na cigaba dazai iso al-umma.
Uban k'asa yayi fata da addu'an Allah yakawo karshen wannan iftila'i, sannan kuma ya jawo hankulan al-umma dasu kara kai zuciya nesa, kowa ya zauna da dan'uwansa lafiya.

Comments

Popular posts from this blog

Commissioner North-East Hepatitis Zero (Alkebban Kaltungo) Decorated Bauchi State First Lady as Ambassador of Hepatitis Zero in Bauchi State

24/02/2020 As part of her first assignment as Commissioner North-East Hepatitis Zero World Free Project, Hajiya Sa'adatu Sa'ad Mustapha (Alkebban Kaltungo) was accompanied by the Nigerian President Hepatitis Zero World Free Commission and some members to Bauchi State to decorate the wife of Bauchi State Governor. Alkebban Kaltungo Decorated Her Excellency the wife of Bauchi State governor Dr Aisha Bala Muhammad as Ambassador Hepatitis Zero World Free Project in Bauch State . The wife of Bauchi State governor appreciated the gesture and promised to work hand in hand in order to have a Zero Hepatitis world. The Bauchi State governor H.E Sen. Muhammad Bala (Kauran Bauchi) was in attendance accompanied by many top government officials to witness and bless the occasion. From the office of the first lady Bauchi State government house .

GOMBE STATE TASK FORCE ON COVID-19; THE SUB-COMMITEE ON ADVOCACY AND SENSITIZATION CHAIRED BY MAI KALTUNGO ON AN ADVOCACY TOUR TO RELIGIOU LEADERS, AND WOMEN GROUPS OF KALTUNGO/SHONGOM, BILLIRI AND AKKO L.G.A

Mataimakin Shugaban Kwamitin aiki da cikawa akan cutar Korona Bairos a jihar Gombe, kuma Shugaban Kwamitin Fad'akarwa da Wayar da kan al-umma akan cutar Korona Bairos, Mai Kaltungo, Engr. Saleh Muhammad Umar OON da membobin kwamitin nashi da suka had'a da; Hon. Bappah Jurara (Chairman Committee on Health), Hon. Na'omi J.J Awak (Kwamishiniyar ma'aikatan mata, walwala da cigaba), Hon. Madam Briskila Tanko (Malafar Kaltungo), Rev. Samuel Bulus (Deputy CAN Chairman), Alh. Saleh Danburan (Secretary JNI Gombe State), Sallau Muhammad Malami (State Health Educator GSPHCDA) sun zagaya don yawar da kan al-umma akan cutar Korona Bairos. Kwamitin karkashin jagorancin Mai Kaltungo sun fara ziyaran wayar da kan ne da kuma fad'akarwa daga fadan uban gayyan Mai Kaltungo acikin karamar hukumar Kaltungo/Shongom daganan kwamitin sun dunguma zuwa karamar hukumar Billiri da Akko. Babban manufan kwamitin shi ne wayar da kan al-umma da kuma jaddada musu kancewa lal

Mai Kaltungo ya sheda addu'an Uku na Sarkin Zazzau a fadan kasar Zazzau

Mai Kaltungo Engr. Saleh Muhammad Umar OON (Mataimakin Shugaban Majalisan Sarakunan Jihar Gombe) da tawagarsa sun sheda addu'an uku na marigayi Mai Martaba Sarkin Zazzau HRH Alh (Dr.) Shehu Idriss CFR. Angudanar da addu'oi na musamman na Allah ya jikan Sarki, da addu'an Allah yaraya zuriyan da marigayin ya bari.taron addu'an ya gudana ne a farfajiyan masarautan Zazzau wanda yasamu kulawa da tsaro na musamman. Taron addu'an yasamu halattan manyan baki dasuka hada da; tsohon Shugaban k'asa Chief Olusegum Obasanjo, gomnan jihar Kaduna Mal. Nasir Ahmad El-Rufa'i, gomnan jihar Jigawa, manya sarakuna da yan'siyasa daga ciki da wajen Jihar Kaduna.