Shugaban kasa Muhammadu Buhari yazamu babban bako tareda manyan sarakuna da ciki da wajen Najeriya dasuka hada da: Mai Kaltungo, Abdullahin Gwandu, Benin, Bama, Kaita, Jega, Bade, Kanam, Shandam, Anka, Yauri, Kashina, Mafara, Ife, Niger, da saurasu a bikin baje al'adu, na shekaran 2020 na kasar Kabin Argungu wanda akafi sani da Kabin Argungu International Fishing and Cultural Festival. D'aya daga cikin dalilai na k'irkiro wannan gagarumin bikin al'adu na kasa kasa baiwuce wani rikice daya afku tsakanin kasar Sokoto da Kebbi wanda rikicin yakwashe kimanin shekaru d'ari. Bayan samun y'ancin kai akayi kokarin k'ago wannan biki don had'a kawuwan al-ummar wannan yanki da kaucewa afkuwan rikice rikice tsakanin su. Sarkin zumuncin sarakuna Mai Kaltungo Engr. Saleh Muhammad Umar OON (Mataimakin Shugaban Majalisan Sarakuna na jihar Gombe yayi tattaki tundaga kasar Kaltungo ta jihar Gombe tareda tawaga mai karfi don